logo

HAUSA

Ya zuwa shekarar 2025, Sin za ta farfado da yankunan kasa har hekta miliyan 2

2023-07-19 16:09:42 CMG Hausa

Masu kallonmu, barkanmu da war haka! Kwanan baya, ma’aikatar harkokin albarkatun kasa ta kasar Sin ya sanar da cewa, ya zuwa karshen shekarar 2025, kasar Sin za ta farfado da sassan kasar da fadinsu zai wuce hekta miliyan 2.