logo

HAUSA

'Yan wasan kasar Sin sun lashe gasar wasan ninkaya cikin ruwa ajin mita 10

2023-07-18 18:07:52 CMG Hausa

Gasar karshe ta wasan ninkaya cikin ruwa ajin mita 10 na ‘yan wasa mata biyu ke nan da aka gudanar a gefen gasar zama zakaran duniya ta wasan ninkaya ta shekarar 2023 a birnin Fukuoka na kasar Japan, inda ‘yan wasan kasar Sin Chen Yuxi da kuma Quan Hongchan suka lashe gasar. (Lubabatu)