logo

HAUSA

Gasar wasan kwallon kafa ta tsakanin mazauna kauyuka

2023-07-18 18:11:23 CMG Hausa

Gasar wasan kwallon kafa ke nan da aka shirya tsakanin mazauna kauyukan da ke gundumar Rongjiang da ke lardin Guizhou na kudu maso yammacin kasar Sin, inda aka samu kungiyoyin ‘yan wasa 20 da suka hallara a gasar, wadanda suka zo daga sana’o’i daban daban da ma sassa daban daban, daga cikinsu, akwai magina da ‘yan kasuwa da malamai da dalibai da sauransu, wadanda su ka kafa kungiyoyin ‘yan wasa na wucin gadi, sabo da sha’awar wasan kwallon kafa da suke yi.