Mo Kun:Daga Kenya zuwa Kambodia, na yi kuruciyata a hanyar siliki
2023-07-18 15:47:34 CMG Hausa
A tsawon shekarun 10 da ake aiwatar da shawarar “Ziri daya da hanya daya”, matasa da dama dake aiki a kamfanonin kasar Sin dake ketare suna aiki tukuru tare da ba da gudummawarsu wajen gina shawarar "Ziri daya da hanya daya" tare. Sun kuma nuna kimar matasan kasar Sin a fagen duniya.
Wannan shirin zai bayyana muku labarin malam Mo Kun, wani magini na kasar Sin da ya yi aiki a kasashen ketare na tsawon shekaru 14, ya kuma zagaya sassan Asiya da Afirka.(Safiyah Ma)