logo

HAUSA

Jiangxi: kananan yara na koyon ilmin tsaron lafiya

2023-07-18 09:39:55 CMG Hausa

A birnin Ji'an na lardin Jiangxi, kananan yara suna koyon amfani da bindigogin fesa ruwa don kashe gobara da ilmin tsaron lafiya. (Tasallah Yuan)