logo

HAUSA

Makamashi mai tsabta a Zhangjiakou

2023-07-17 14:54:16 CMG Hausa

Makamashi mai tsabta na taimakawa ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba a birnin Zhangjiakou na lardin Hebei na kasar Sin a cikin ‘yan shekarun da suka gabata. (Jamila)