Yankin gwaji na hydrogen a Daxing
2023-07-16 14:02:47 CMG Hausa
An kafa yankin gwaji na makamashin hydrogen na kasa da kasa a Daxing na birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda ake samar da makamashin hydrogen ga manyan motoci ko babur ko jirgin sama maras matuki. (Jamila)