Kasar Sin ta yi nasarar harba rokar ZQ-2 Y2 dake amfani da makamashin ruwan oxygen da methane
2023-07-14 10:54:42 CRI
A safiyar ranar Laraba ta wannan mako, kasar Sin ta yi nasarar harba roka samfurin ZQ-2 Y2 wadda ke amfani da makamashin ruwan oxygen da methane daga yankin yammancin kasar, kuma yanzu ta kammala aikinta kamar yadda aka tsara.