Shirin “kauyuka dubu goma” na daidaita yanayin kauyukan kasar Sin
2023-07-14 12:00:26 CMG Hausa
A cikin shirin yau, za mu duba yadda ake aiwatar da wani shiri na musamman na raya kauyuka mai taken “ Sanya kauyuka dubu daya zama misalan samun ci gaba, da daidaita harkoki a wasu kauyuka dubu goma” (za mu kira shi da taken shirin “kauyuka dubu goma” a takaice) a kasar Sin.(Bello Wang)