logo

HAUSA

Sansanin kirkire-kirkire a Xianju

2023-07-13 08:46:37 CMG Hausa

Ana kokarin raya sana’ar kera kayayyakin kiwon lafiya a gundumar Xianju ta lardin Zhejiang dake kudu maso gabashin kasar Sin, inda aka kafa sansanin kirkire-kirkire. (Jamila)