Sin ta gabatar da daftarin zuwa duniyar wata
2023-07-13 18:28:44 CMG Hausa
Masu kallonmu, barkanmu da war haka! Kwanan baya, kasar Sin ta gabatar da daftarin zuwa duniyar wata, bisa shirinta, za ta harba kumbo mai dauke da mutane zuwa duniyar wata kafin shekarar 2030, inda za ta fara gudanar da binciken kimiyya.