logo

HAUSA

Wani jirgin sama mai saukar ungulu na kasar Nepal ya fadi

2023-07-12 19:44:32 CMG Hausa

Wani jirgin sama mai saukar ungulu na kasar Nepal ya fadi, hadarin ya haddasa mutuwar dukkan mutune 6 dake cikin jirgin, wato masu yawon shakatawa daga kasar Mexico da matukin jirgin.(Zainab Zhang)