logo

HAUSA

Na’urar samar da lantarki bisa iska kan teku

2023-07-12 09:08:08 CMG Hausa

Rahotannin rukunin Sanxia na kasar Sin sun nuna cewa, an yi nasarar harhada manyan hadaddun na’urorin samar da wutar lantarki bisa karfin iska a kan teku wadanda za su iya samar da wutar lantarki megawatt 16, lamarin da ya alamta cewa, kasar Sin ta kai sahun gaba a bangaren a fadin duniya. (Jamila)