logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin yana kokarin raya tsarin sana’o’i irin na zamani

2023-07-11 16:20:42 CMG Hausa

Kwanan nan ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya kai rangadin aiki a lardin Jiangsu dake gabashin kasar, inda ya yi nuni da cewa, ya dace lardin ya kasance abin misali, wajen gaggauta raya tsarin sana’o’i irin na zamani, a kokarin samar da ci gaban tattalin arzikin kasar Sin mai inganci.