logo

HAUSA

Kamfanin kera mota na Soueast

2023-07-11 08:57:41 CMG Hausa

Ma’aikatan kamfanin kera motoci na Soueast dake gundumar Minhou ta birnin Fuzhou, fadar mulkin lardin Fujian dake kudu maso gabashin kasar Sin suna fama da aiki. (Jamila)