logo

HAUSA

Yadda Ake Nazarin Al'adun Afirka A Jami'ar ZJNU

2023-07-11 16:36:45 CMG Hausa

A birnin Jinhua na lardin Zhejiang na kasar Sin, akwai wata jami’a da ta yi fice a tsakanin dalibai ’yan Afirka, wato Zhejiang Normal University (ZJNU). Kawo yanzu ta horar da daliban Afrika sama da 8000. Me ya sa wannan jami’a take jan hankalin dalibai ’yan Afirka? Shirin Kwadon Baka zai jagorance ku domin samo amsar. (Bello Wang)