logo

HAUSA

Beihai: masu kama kifi sun sayar da amfanin teku

2023-07-11 15:09:12 CMG Hausa

A birnin Beihai da ke jihar Guangxi, masu kama kifi sun sayar da amfanin teku da zarar sun dawo gida. (Tasallah Yuan)