logo

HAUSA

Dandalin kiwon kifi kan Teku

2023-07-11 09:01:26 CMG Hausa

An kaddamar da dandalin kiwon kifaye a kan ruwan teku samfurin “Ningde-1”, wanda ya kasance irinsa mafi girma a kasar Sin. (Jamila)