Ga yadda wata likitar kasar Sin take kokarin kulawa da lafiyar sojoji
2023-07-10 08:43:23 CMG Hausa
Ga yadda wata likita mai suna madam Zhang Ying take kokarin kulawa da lafiyar sojoji wadanda suke tsaron yankunan tudu dake kan iyakar kasar Sin da sauran kasashen duniya. (Sanusi Chen)