logo

HAUSA

Na’urar AI mai amfanin masana’antu

2023-07-10 08:57:49 CMG Hausa

Ana baje kolin sabbin na’urorin fasahar kwaikwayon tunanin dan Adam wato AI masu amfanin masana’antu a cibiyar nazari dake Hong Kong, yankin musamman na kasar Sin. (Jamila)