logo

HAUSA

Yadda manoma suka yi girbin yalo a lardin Zhejiang

2023-07-10 12:05:02 CMG Hausa

Yadda manoma suka yi girbin yalo ke nan, a gundumar Chun’an dake birnin Hangzhou na lardin Zhejiang na kasar Sin. (Murtala Zhang)