Babbar mota samfurin J7 kerar FAW Jiefang
2023-07-10 08:54:51 CMG Hausa
Ma’aikatan kamfanin FAW Jiefang dake birnin Changchun, fadar mulkin lardin Jilin dake arewa maso gabashin kasar Sin suna shan aikin kera babbar motar daukar kaya samfurin J7 da fasahohin zamani. (Jamila)