Onunaiju Charles: Kasar Sin na da niyya kuma tana iya taimakawa kasashen Afirka
2023-07-07 14:12:35 CMG Hausa
A cikin shirin yau za mu saurari ra'ayoyin wasu masanan kasashen Afirka da na kasar Sin, dangane da huldar hadin gwiwa dake tsakanin bangarorin Afirka da Sin.(Bello Wang)