logo

HAUSA

Rahoton IAEA ba zai iya zama dalilin Japan na juye dagwalon ruwan nukiliya cikin teku

2023-07-07 20:19:09 CMG Hausa

Ba za’a iya amincewa da yunkurin gwamnatin Japan, na zubar da dagwalon ruwan nukiliya sama da ton miliyan 1 zuwa tekun Pasifik a cikin nan da shekaru 30 masu zuwa ba. Zabin Japan na zubar da shi kai-tsaye domin cimma muradun kanta, kawai haifar da hadari ne za ta yi, ga daukacin al’ummun duniya.