logo

HAUSA

Laimar kwado na jeji

2023-07-04 17:02:32 CMG Hausa

Nau’o’in laimar kwado na jeji ke nan da ake samu a lardin Yunnan da ke kudu maso yammacin kasar Sin. Galibi sai a lokacin damina ake fara samun laimar kwado na jeji a kasuwannin lardin Yunnan. Akwai kuma kimanin nau’o’in laimar kwado 900 a lardin na Yunnan.