logo

HAUSA

Neijiang na Sichuan: inabi na taimakawa mazauna wurin samun kudin shiga

2023-07-04 09:57:41 CMG Hausa

Inabi na taimakawa mazauna wurin kara samun kudin shiga da kyautata zaman rayuwarsu sosai a birnin Neijiang a lardin Sichuan da ke kudu maso yammacin kasar Sin. (Tasallah Yuan)