logo

HAUSA

Saurin jigilar kaya a Sin ya karu sakamakon kirkire-kirkiren fasaha

2023-07-03 09:01:46 CRI

 A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, saurin jigilar kayayyaki a kasar Sin yana karuwa a kai a kai sakamakon kirkire-kirkiren fasaha. Yau bari mu je wasu wuraren kasar, mu gane ma idanunmu yadda lamarin yake: