logo

HAUSA

Bikin tseren doki na gargajiya na Siena na kasar Italiya

2023-07-03 16:07:21 CMG Hausa

Ga yadda aka yi bikin tseren doki na gargajiya na Siena na kasar Italiya, an fara yin bikin karo na farko a shekarar 1656, kuma a kan yi bikin a ranar 2 ga watan Yuli da ranar 16 ga watan Agusta na kowace shekara.(Zainab Zhang)