logo

HAUSA

Qinghai: makiyaya na yin kaura da dabbobinsu zuwa makiyaya ta lokacin zafi

2023-07-03 07:45:16 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barkanmu da war haka! A halin yanzu, makiyayan lardin Qinghai dake arewa maso yammacin kasar Sin, suna shan aikin kaura da dabbobinsu, daga makiyaya ta lokacin sanyi zuwa ta lokacin zafi. Bari mu duba yadda suke gudanar da wannan muhimmin aiki.