Bikin China-Africa Economic and Trade EXPO
2023-06-29 16:07:34 CMG Hausa
Yau Alhamis 29 ga wata ne, aka kaddamar da bikin baje-kolin tattalin arziki da cinikayya na kasashen Sin da Afirka karo na uku a birnin Changsha na lardin Hunan na kasar Sin, wato China-Africa Economic and Trade EXPO.