Masaniyar kimiyyar kasar Sin ta lashe lambar yabo ta Abdullah Al Fozan
2023-06-29 09:24:31 CMG Hausa
Masaniyar kimiyyar kasar Sin Fu Qiaomei ta lashe lambar yabo ta kasa da kasa ta UNESCO- Abdullah Al Fozan da aka kirkiro don kwararrun matasa masana kimiyya a fannonin kimiyya, fasaha, injiniya da lissafi, wato Abdullah Al Fozan a takaice a hedkwatar UNESCO, wadda kuma ta kasance masaniyar kimiyyar kasar Sin ta farko da ta lashe wannan lambar yabo.(Bilkisu Xin)