Babban jirgin ruwan adana mai da gas
2023-06-29 14:49:02 CMG Hausa
Babban jirgin ruwan haka da gyara da adana da jigilar man fetur da iskar gas a kan teku wato FPSO samfurin SEPETIBA da aka kammala aikin ginawa a birnin Tianjin na kasar Sin. (Jamila)