logo

HAUSA

Bikin Nadam

2023-06-27 17:43:49 CMG Hausa


Bikin Nadam ke nan da aka bude jiya Litinin a jihar Mongoliya ta gida da ke arewacin kasar Sin. Nadam bikin gargajiya ne na al’ummar kabilar Mongoliya, wanda ke da tsawon tarihi na kimanin shekaru 800. A yayin bikin, a kan gudanar da wasanni iri iri da suka hada da sukuwan dawaki da kokawa da harbin kibiya da sauransu, baya ga wake wake da raye-raye.