logo

HAUSA

Motocin GAC Aian

2023-06-27 14:11:08 CMG Hausa

Ma’aikatan kamfanin kera motocin GAC Aian a birnin Guangzhou, fadar mulkin lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin suna shan aiki a dakin harhada motoci iri na zamani. (Jamila)