logo

HAUSA

Sabuwar hanyar mota a yankin karkara na birnin Ganzhou

2023-06-26 11:38:43 CMG Hausa

Sabuwar hanyar mota ke nan da aka shimfida a yankin karkara na birnin Ganzhou na lardin Jiangxi na kasar Sin. Sabbin hanyoyin mota da aka gina a yankunan karkarar kasar Sin, sun taimaka matuka wajen bunkasa sana’ar yawon shakatawa da kyautata rayuwar manoma. (Murtala Zhang)