logo

HAUSA

Batir na makamashin hydrogen

2023-06-26 14:24:25 CMG Hausa

Ma’aikatan kamfanin Zhongsu na kimiyya da fasahar makamashi na birnin Changshu dake lardin Jiangsu na kasar Sin suna harhada tsarin batir dake amfani da makamashin hydrogen. (Jamila)