logo

HAUSA

Na’urar mutum mutumin amfanin yawon shakatawa

2023-06-25 14:25:40 CMG Hausa

Masu yawon shakatawa suna amfani da na’urorin mutum mutumi yayin bude ido a lambun shan iska dake birnin Xiangyang na lardin Hubei na kasar Sin. (Jamila)