logo

HAUSA

Na’urar samar da lantarki bisa hasken rana

2023-06-25 14:29:46 CMG Hausa

Ana kera na’urorin samar da wutar lantarki bisa hasken rana a kamfanin Quanwei na kimiyya da fasahar samar da sabon makamashi mai tsabta dake birnin Zaozhuang na lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)