logo

HAUSA

Sha'awar jama’ar kasar ta tafiye-tafiye na karuwa a bikin kwale-kwalen Dragon

2023-06-24 20:25:37 CMG Hausa

A shekarar 2023, bikin gargajiya na kasar Sin, bikin kwale-kwalen Dragon, ya zo daidai da lokacin kammala karatu a jami’a, kuma ayyukan inganta sayayya a wurare daban-daban sun karu, sha'awar jama’ar kasar ta tafiye-tafiye na karuwa....