logo

HAUSA

Kamfanin zamani a gundumar Kuancheng

2023-06-21 08:45:29 CMG Hausa

Kamfanonin zamanin da aka kafa a gundumar Kuancheng dake lardin Hebei na kasar Sin a cikin ‘yan shekarun da suka gabata suna taka babbar rawa kan ci gaban tattalin arzikin gundumar. (Jamila)