logo

HAUSA

Dakin adana na’urorin zamani

2023-06-20 07:37:07 CMG Hausa

Dakin adana na’urorin zamani iri na kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha na lardin Anhui na kasar Sin dake birnin Hefei, fadar mulkin lardin. (Jamila)