Girbin kankana a birnin Zibo na lardin Shandong
2023-06-19 11:04:07 CMG Hausa
Manoma ke nan a yankin karkarar birnin Zibo na ladin Shandong dake arewacin kasar Sin suke yin girbin kankana. Kankana na kara samun karbuwa a kasuwannin kasar Sin a halin yanzu, ganin yadda zafi ke karuwa a sassa da dama na kasar. (Murtala Zhang)