logo

HAUSA

Ga yadda sojojin Amurka da Phillippines suka yi rawar daji cikin hadin gwiwa

2023-06-19 09:06:10 CMG Hausa

Ga yadda sojojin Amurka da Phillippines suka yi rawar daji cikin hadin gwiwa a wani sansanin sojan kasar Amurka dake lardin Pampanga na kasar Phillippines. (Sanusi Chen)