logo

HAUSA

Girbin alkama da na’urar zamani

2023-06-19 08:59:19 CMG Hausa

Manoman kauyen Chenjia na garin Botou dake birnin Binzhou na lardin Shandong na kasar Sin suna girbin alkama da na’urorin zamani. (Jamila)