logo

HAUSA

Sin ta bukaci kamfanonin kasar da su kara zuba jari a kasashen Afirka

2023-06-16 16:14:34 CMG Hausa

Masu kallonmu, barkanmu da warhaka! Kamar yadda muka sani, kasar Sin tana goyon bayan kamfanonin kasar da su zuba jari a kasashen nahiyar Afirka, hakan ya sa, kasar Sin ta zama kasa ta hudu mafi karfin zuba jari a nahiyar Afirka. A halin yanzu, akwai kamfanonin kasar Sin sama da dubu 3 dake zuba jari a kasashen Afirka.