logo

HAUSA

Bikin baje kolin kayayyakin tarihi na tsohuwar masarautun Girka da Rome

2023-06-14 20:42:22 CMG Hausa

An gudanar da bikin baje kolin kayayyakin tarihi na tsohuwar masarautun Girka da  Rome guda 126, a dakin adana kayan tarihi na kasar Koriya ta Kudu. An ce, dukkan kayayyakin tarihin  sun fito ne daga dakin adana kayan tarihi na Kunsthistorisches  dake kasar Austria.(Zainab Zhang)