Ji'an: kananan yara sun ziyarci sansanin 'yan sanda masu dauke da makamai
2023-06-13 19:11:09 CMG Hausa
A birnin Ji'an na lardin Jiangxi da ke kudu maso gabashin kasar Sin, 'yan makarantar firamare sun ziyarci sansanin rundunar 'yan sanda masu dauke da makamai domin gai da 'yan sandan da kuma kara sanin zaman rayuwarsu. (Tasallah Yuan)