Bikin baje kolin fannin raya al'adu na kasa da kasa na kasar Sin karo na 19
2023-06-08 15:56:22 CMG Hausa
An bude bikin baje kolin fannin raya al'adu na kasa da kasa na kasar Sin karo na 19, wanda zai gudana cikin wuni 5 a birnin Shenzhen dake kudancin kasar Sin.(Zainab Zhang)