logo

HAUSA

Sansanin samar da taya na Sin dake Kambodia

2023-06-07 14:39:23 CMG Hausa

Sansanin samar da taya na rukunin Hodo na kasar Sin da aka kafa a yankin tattalin arziki na musamman dake tashar ruwan Sihanouk ta kasar Kambodia. (Jamila)