logo

HAUSA

Yankin ban ruwa na Hetao dake kasar Sin, yankin ban ruwa mafi girma a kasar

2023-06-07 15:42:04 CMG Hausa

Assalamu alaikum, masu kallonmu. Ruwa na da matukar muhimmanci ga aikin gona. Yau zan gabatar muku yankin ban ruwa na Hetao dake kasar Sin, wanda ya kasance yankin ban ruwa mafi girma a kasar, kana an shigar da shi cikin jerin sunayen muhimman ayyukan ban ruwa na duniya a shekara ta 2019.